[ { "title": "Abokantakar Yahweh na ga waɗanda ke girmama shi", "body": "\"Yahweh aboki ne ga waɗancan.\" Wasu suna fassara shi kamar yadda \"Yahweh ya yarda da\nsu.\" Amincewar da ya yi musu ya nuna irin abokantakar da yake da su." }, { "title": "Idanuna suna bisa Yahweh koda yaushe", "body": "Anan \"idanu\" suna wakiltar kallo. Ana nuna cewa yana neman taimakon Yahweh. AT: \"A koyaushe ina neman Yahweh don ya taimake ni\" ko \"Kullum na dogara ga Yahweh\ndon ya taimake ni\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)" }, { "title": "gama zaya ƙuɓutar da sawayena daga tarko", "body": "Raga tarko ne. Ana maganar mutumin da ke cikin haɗari kamar ana sa ƙafafunsu cikin taru.\nAT: Zai cece ni daga haɗari \"(Duba: figs_metaphor)" } ]