[ { "title": "Sai mu yi sowa ta farinciki saboda ka ci nasara", "body": "Anan \"mu\" yana nufin mutane. Za su yi murna da nasarar sarki. (Duba: figs_exclusive)" }, { "title": "a cikin sunan Allahnmu", "body": "Anan \"suna\" yana wakiltar girma ko suna. AT: \"don girmama Allahnmu\" ko\n\"don darajar Allahnmu\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "zai biya dukkan roƙe-roƙenmu", "body": "\"ya baku duk abin da kuka nema daga gareshi\"" } ]