[ { "title": "zan ga fuskarka a cikin adalci", "body": "Anan \"fuska\" yana wakiltar Yahweh a cikin dukkan yanayin rayuwarsa. Dauda yana da tabbaci cewa zai ga Yahweh. AT: \"saboda nayi daidai yadda ya dace, zan kasance tare\nda ku wata rana\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]