[ { "title": "sarƙoƙi ", "body": "Waɗannan an yi su da karfe mai nauyi kuma na kuntata motsi na fursunoni." }, { "title": "baƙin ƙarfe", "body": "sarƙoƙin biyu ko a ɗaure da sarƙa sakani wanda ke iyaka motsi na dukkan hannuwan da kafafun mutum." }, { "title": "aiwata hukunci da aka rubuta", "body": "yi abin da Yahweh ya sa Musa ya rubuta wanda mutane sun kammata su yi da waɗancan wanda suke da laifi (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]