[ { "title": "Yahweh mai adalci ne a dukkan tafarkunsa", "body": "\"Mutane na iya gani daga duk abin da Yahweh yana yi cewa yana da adalci\"" }, { "title": "mai alheri ne a dukkan abin da ya ke yi", "body": "\"kuma shi mai alheri ne cikin dukkan abin da ya ke yi\" ko \"mutane na iya gani daga duk abin da Yahweh ya ke yi cewa shi mai alheri ne\"" }, { "title": "na kusa da dukkan waɗanda suke kira gareshi", "body": "\"ya yi da sauri don ya taimake waɗanda ke yi addu'a\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "ga dukkan waɗanda suke kiransa da amincewa", "body": "\"ga dukkan waɗanda ke faɗa gaskiya kawai sa'ad da suke addu'a\" ko \"ga dukkan wanda ya ke dogara sa'ad da suke addu'a\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]