[ { "title": "ina gudu gare ka domin in ɓoye", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"ina gudu gare ka domin in iya ɓoye\" da 2) \"ina gudu gare ka domin zaka ɓoye kuma ka kare ni.\"" }, { "title": "in aikata nufinka", "body": "\"in yi abin ka ke son in yi\"" }, { "title": "bishe ni cikin ƙasar da ake adalci", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"taimake ni in zama na kwarai\" ko 2) \"bari rayuwa na ta zama babu damuwa\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": " ƙasar da ake adalci", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) wannan shi wani musili domin zama mai adalci ko 2) \"wani ƙasa da ya ke na daidai,\" wani musili domin rayuwa da babu damuwa. (Dubi: figs_metaphor)" } ]