[ { "title": "ruhuna ya raunana a cikina", "body": "\"Na raunana\" ko \"Na musamman karya karfin gwiywa\"" }, { "title": "ka san tafarkina", "body": "\"ka sani tafarki da zan kama.\" Marubucin zabura yana magana sai ka ce abin da mutum ya yi sune tafarki wanda wancan mutum ya yi tafiya tare. AT: \"ka san hanyar da ya kammata in yi rayuwa\" (Dubi: figs_explicit) " }, { "title": "Sun ɗana ɓoyayyen tarko domina a hanyar da nake bi", "body": "Marubucin zabura yana magana game da mutane suna son cutan sa sai ka ce suna kokari kama wani dabba da tarko. AT: \"Suna shirya domin duk abin da ina yi su iya mani lahani\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "kira gare ka", "body": "Wannan shine kira domin taimako. AT: \"kira gare ka yanzo domin taimako\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "rabona", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"duk abin da ina so\" ko 2) \"duk abin da nake bukata\" ko 3) \"duk abin da ina da shi.\"" } ]