[ { "title": "ku rabu dani, ku 'yan ta'adda", "body": "Marubucin zabura yana yi da'awa ne kawai da magana kai tsaye zuwa ga mutane 'yan ta'adda waɗanda yana da su a zuciya. Masu fassara ai yiwuwa su yanke don bayyana wannan doka kamar yadda wani ya so (Dubi UDB). (Dubi: figs_apostrophe)" }, { "title": "Suna yi maka tawaye", "body": "\"sun yi tawaye akan karfin ikonka, Allah\"" }, { "title": "maƙiyanka suna faɗar ƙarairayi", "body": "\"maƙiyanka na ƙarya game da kai\"" } ]