[ { "title": "Ina zan tafi daga Ruhunka? ... Ina zan guje wa fuskarka?", "body": "Waɗannan tambiyoyi suna nan faralel. Marubucin zabura yana faɗa cewa baza ya iya tafi daga gaban Allah ba. AT: \"Ba zan iya kuɓuce daga Ruhunka ba. (Dubi: figs_rquestion da figs_parallelism)" }, { "title": "Idan na tafi na zauna cikin Lahira", "body": "\"Shirian gadon wani\" na nufin da zama a wani wuri. AT: \"Ko da idan na zauna cikin lahira\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]