[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Domin shugaban mawaƙa", "body": "\"Wannan shine darektan mawaƙa don amfani cikin sujada.\"" }, { "title": "Zabura ta Dauda", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zaburan ko 2) zaburan game da Dauda ne ko 3) zaburan yana cikin salon na zaburan Dauda." }, { "title": " jaraba", "body": "\"gwada\"" }, { "title": "lokacin da zan zauna da lokacin da zan tashi", "body": "Marubucin zabura ya yi afani da waɗannan matakai biyu na gabatad da duk abin da yana yi. AT: \"duk abin da ina yi\" ko \"duk abin da ke game da ni\" (Dubi: figs_idiom) (Dubi: figs_merism)" } ]