[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1." }, { "title": "Duba", "body": "Wannan kalma ana yi amfani da shi ne don a ba da karfi akan muhimminci bayyani da yana bi." }, { "title": "idan 'yan'uwa suka zauna tare", "body": "Dangantaka a tsakanin 'yan'uwan mutane Allah an yi magana game da ita sai ka ce su 'yan'uwan ne. AT: \"idan mutane Allah sun zauna tare cikin salama kamar 'yan'uwan\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]