[ { "title": "na dogara ga amintaccen alƙawarinka", "body": "Cikakken sunan \"aminci\"ana iya fassara shi azaman sifa. AT: \"Na aminta da\ncewa kun kasance masu aminci ga alkawarinku\" ko \"Na amince da ku saboda kun kasance masu aminci ga alkawarinku\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "zuciyata zata yi murna da cetonka", "body": "Anan \"zuciyata\" tana wakiltar mutum duka. AT: \"Zan yi murna saboda kun cece\nni\" (Duba: figs_synecdoche)" } ]