[ { "title": "Yahweh, har sai yaushe, za ka ci gaba da mantawa da ni?", "body": "An yi wannan tambayar ne don jawo hankalin mai karatu da ƙara ƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: \"Yahweh, da alama kun manta da ni!\" (Duba: figs_rquestion)" }, { "title": "Har yaushe ne maƙiyana zasu rika cin nasara a kaina?", "body": "Ana tambayar wannan tambaya don ƙara ƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman\nbayani. AT: \"Tabbas abokan gaba na ba koyaushe za su ci ni ba!\" (Duba: figs_rquestion)" } ]