[ { "title": "Su waɗanda suka yi shuka cikin hawaye ... Shi wanda ya fita da kuka ... yana kawo dammunansa tare da shi", "body": "Waɗannan ayoyin biyu na farallel da kowace sauran. Jumla na biyu yana da ma'ana daya kamar yadda a jumla na farkon, amma tana bayar mafin yawa bayyanin filla-filla. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "Su waɗanda suka yi shuka cikin hawaye", "body": "\"Su waɗanda suka shuka tare da hawaye\"" } ]