[ { "title": "ina zaune jim kaɗan cikin Meshek; Dã na zauna a rumfunan Keda", "body": "Waɗannan wuraren biyu suna nisa daga nan kowace sauran. Marubuci wata kila ne na yin amfani da sunaye musili don gabatad da zama a tsakanin azzalumai da jahilai mutane. AT: \"tana sai ka ce ina zaune cikin Meshek ko a tsakanin rumfunan Keda\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "rumfunan Keda", "body": "Wannan jimla na gabatad da mutane Keda wanda suna zaune cikin waɗancan rumfunan. AT: \"Mutanen da ke zaune cikin Keda\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "Ni domin salama nake", "body": "\"Ina son salama\"" }, { "title": "domin yaƙi suke", "body": "\"suna son yaƙi\"" } ]