[ { "title": "kamar azurfar da aka narkar a tanderun wuta, aka tace har sau bakwai", "body": "An kwatanta kalmomin Yahweh da azurfa da aka tsarkake. AT: \"ba su da wani\najizanci\" (Duba: figs_simile)" }, { "title": "a lokacin da mugunta ke É—aukaka a cikin 'yan adam", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"lokacin da mutane a ko'ina suke\nyabon mugunta\" (Duba: figs_activepassive)" } ]