[ { "title": "MEM", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha uku. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 97-104 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "dokokinka kullum suna tare dani", "body": "Kullum tunani game da dokokin Allah an yi magana game da sai ka ce dokokin wasu abu ne da marubuci ke ajiye tare da shi a kulluyaumi. (Dubi: figs_metaphor)" } ]