[ { "title": "nake tsoro", "body": "\"Ina jin tsoro da sosai\"" }, { "title": "gama hukuncin adalcinka na da kyau", "body": "Allah na hukuncin gaskiya kuma yanke shawararsa na da kyau. AT: \"\nhukuncinka na ƙwarai ne kuma na da kyau\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "Duba", "body": "Wannan salon zance ne. Anan \"duba\" na nufin da kasancewa da sani halin da ake ciki. Mayar da hankalin akan ilmi ko fahimta, fiye da wajen lura kawai. (Dubi: figs_idiom) " }, { "title": "ka farkar dani cikin sanin gaskiyarka", "body": "Kalmar \"gaskiyar\" suna mai zuzzurfar ma'ana ne kuma na nufin da kasancewa mai adalci. AT: \"ka farkar dani saboda kai mai adalci ne\"(Dubi: figs_abstractnouns)" } ]