[ { "title": "waɗanda aka la'anta", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) Allah zai la'anta su ko 2) sun cancanci horon Allah. AT: \"wanda ya cancanci horonka\"" }, { "title": "Waɗanda suka bauɗe wa dokokinka", "body": "arubucin ya yi magana game da yin rashin biyayya ga dokokin Allah sai ka ce sune tafarki da zasu iya yin yawo daga. AT: \"wanda ya tafi daga tafarki dokokinka\" ko \"wanda ya yi rashin biyayya ga dokokinka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Kãre ni daga ", "body": "\"rike ni daga\" ko \"cece ni daga\"" }, { "title": "wulaƙanci", "body": "\"kuma jin kunya da wauta\"" } ]