[ { "title": "Dubi", "body": "\"Sanarwa\" ko \"Duba ni don haka zaka iya gani\"" }, { "title": "Cibiyar maganarka ita ce gaskiya", "body": "\"Maganarka gaskiya ne gaba daya\" ko \"Za'a iya amince da maganarka\"" } ]