[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum wanda ya hada wannan zabura yana cigaba da magana." }, { "title": "Sarƙoƙin mutuwa sun kewaye ni", "body": "Marubucin yana magana game da mutuwa sai ka ce ita ne mutum wanda zai kama shi kuma ya daura shi da igiyoyi. Dubi yadda ka fassara wannan a 18:4. AT: \"Ina ji kamar na yi kusa in mutu\" (Dubi: figs_personification da figs_metaphor)" }, { "title": "tarkon Lahira kuma ya fuskance ni", "body": "Marubucin yana magana game da \"Lahira,\" wurin matattu, sai ka ce ita ne mutum wanda zai yi masa maƙarƙashiya da tarkon. AT: \"Na ji kamar ina shirye in shiga kabari\" (Dubi: figs_personification and figs_metaphor)" }, { "title": "kira ga sunan Yahweh", "body": "A nan kalman \"suna\" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: \"kira ga Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "ka ceto rai na", "body": "A nan kalma \"rai\" na gabatad da mutum. AT: \"ceci ni\" ko \"kiyaye ni daga mutuwa\" (Dubi: figs_synecdoche)" } ]