[ { "title": "Duk da haka ... ƙuncin su", "body": "\"Tukuna\" ko \"ko da don haka.\" Dubi yadda ka fassara wannan a 106:8. ... \"masifansu\" ko \"wahalarsu\"" }, { "title": "tuna a ransa", "body": "Jimlan \"tuna a ransa\" na nufi da tunawa da wani abu. AT: \"tuna da\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "ya kuma yi jinkiri ", "body": "\"ya kuma ji tausayin su\"" }, { "title": "waɗanda suka yi nasara dasu ... suka ji tausayin su", "body": "\"waɗanda suka kama su.\" Wannan na nufin da abokan gaba Isra'ilawa waɗanda suka dauka su fursuna. ... \"an zama da tausayi a kan su\"" } ]