[ { "title": "aka kuma kawo su ƙarƙashin hukuncinsu", "body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"maƙiyan su kuma suka sa su ƙarƙashin hukuncinsu\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "aka kuma kawo su ƙasa ta wurin zunubinsu", "body": "A nan jimlan \"kawo ƙasa\" na nufi da hallaka. Har ila yau, wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"zunubinsu ta halakani su\" (Dubi: figs_idiom and figs_activepassive)" } ]