[ { "title": "Yahweh yasa mutanen sa suka yi 'ya'ya", "body": "Marubuci yana magana game da karuwan Isra'ila sai ka ce su tsiro da su kan ba da 'ya'ya itace masu yawa. \"Allah na kara lambar mutanensa kwarai\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "suka ƙi Jinin mutanensa, suka muzguna wa bayinsa", "body": "\"suka ƙi mutanensa kuma suka muzguna wa bayinsa\"" }, { "title": "Suka aikata alamunsa a tsakiyar masarawa, al'ajibansa a ƙasar Ham", "body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna yi amfani tare domin jadadawa. AT: \"Musa da Haruna suka aikata mu'ujizai na Allah cikin Masar atsakanin zuriyar Ham\" (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "al'ajibansa", "body": "Za a iya kara kalmomin da aka rasa. AT: \"kuma suka aikata al'ajibansa\" (Dubi: figs_ellipsis) " } ]