[ { "title": "da godiya", "body": "\"yayin da yana godiyansa\" ko \"yayin da yana ba da godiya gare shi\"" }, { "title": "albarkaci sunansa", "body": "Kalman \"suna\" metonym ne domin Yahweh da kansa. AT: \"albarkaci Yahweh\" ko \"yi abin da yana sa Yahweh farinciki.\" Dubi yadda \"bari sunansa mai daraja ya zama da albarka\" an fassara ta cikin 72:18. (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "gaskiyarsa kuma har dukkan tsararraki ne", "body": "\"gaskiyarsa yana dawwama har dukkan tsararraki \" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": " dukkan tsararraki", "body": "\"ƙarni bayan ƙarni.\" Dubi yadda an fassara wannan cikin 89:3. " } ]