[ { "title": "Yahweh ya amsa mani addu'ata", "body": "Kasancewa da yardar rai don yin abin da Dauda ya roƙa ana maganarsa azaman karɓar\naddu'arsa. AT: \"Yahweh zai amsa addu'ata\" (Duba: figs_metaphor)" } ]