[ { "title": "Gama babu gaskiya a cikin bakinsu", "body": "Gaskiya kasancewa a baki wakiltar magana da gaskiya. AT: \"Ba za su taɓa faɗin\ngaskiya ba\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "abubuwansu mugunta ne", "body": "Halin cikin yana wakiltar tunanin mutane da sha'awar su. AT: \"tunaninsu da\nsha'awar su mugaye ne\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "bari shirye-shiryensu su zama dalilin faɗuwarsu", "body": "\"ƙila makircinsu ya haifar musu da masifa\" ko kuma \"ƙila su zama ba su da muhimmanci\nsaboda makircinsu\"" } ]