[ { "title": "Yahweh yakan rena masu ta da hankali da mayaudaran mutane", "body": "Tunda Dauda yana magana da Allah a cikin wannan zabura, ana iya bayyana wannan jumla da kalmar \"kai.\" AT: \"Yahweh, kuna raina masu tashin hankali da mayaudara\" ko \"Yahweh, kuna ƙin mutanen da ke aikata mugunta da yaudarar wasu\" (Duba: figs_123person)" } ]