[ { "title": "nake bada ruhuna", "body": "Anan \"ruhuna\" yana nufin marubuci. AT: \"Na sanya kaina\" (Duba: figs_synecdoche)" }, { "title": "Allah madogarata", "body": "\"kai Allah ne zan iya dogaro\"" }, { "title": "gama ka ga ƙuncina; ka san matsalar raina", "body": "Duk waɗannan kalmomin suna bayyana ra'ayin cewa Allah ya san matsalolin marubuci. (Duba: figs_parallelism)" } ]