[ { "title": "yana kuma ƙaunar adalci", "body": "Suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"adalci\" za'a iya fassara da yin amfani da magana \"abin da ke daidai.\" AT: \"yana ƙaunar yin abin da ke daidai.\" (Dubi: figs_abstractnouns) " }, { "title": "ka kafa gaskiya", "body": "Suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"gaskiya\" metonym ne domin dokokin da suke da gaskiya. \"Dokokin da ka kafa suna nan gaskiya\" (Dubi: figs_abstractnouns and figs_metonymy) " }, { "title": " a digadigansa", "body": "\"gaban kursiyinsa\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]