[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "yana zaune kan kursiyi sarubma da Kerubim", "body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce kursiyin wanda Yahweh yana zaune sama da kerubim a kan murfin na akwatin alkawarin na umurnin cikin haikalin." }, { "title": "Yahweh yana da girma a Sihiyona yana da ɗaukaka fiye da dukkan al'ummai", "body": "\"Ba wai Yahweh na da girma a Sihiyona kawai ba, yana da ɗaukaka fiye da dukkan al'ummai\" ko \"Ba wai Yahweh na mulkin cikin Sihiyona kawai ba, yana yin mulki bisan dukkan al'ummai\"" }, { "title": "Sai a yabi sunanka mai jamali da girma", "body": "A nan mawallafi ya canja daga yin magana game da Allah, zuwa ga yin magana da Allah. \nbayan wannan magana ko da yake, ya na canjawa a baya ga yin magana game da Allah. " } ]