[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Wannan aya yana da umurnin biye da dalilin domin umurnin. Idan harshenka na bukatar dalilin ya riga umurnin: \"Saboda abin da Yahweh yana yin domin ku, ku mutane masu adalci, yi murna kuma da yin godiya. sa'ad da kun tuna tsarkinsa.\" " }, { "title": "Kuyi murna cikin Yahweh", "body": "\"Ku yi murna saboda abin da Yahweh yana yin domin ku\" (Dubi: figs_idiom) " }, { "title": "lokacin da kuka tuna da tsarkinsa", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"lokacin da kuka tuna da yadda ya ke da tsarki\" ko kuwa 2) \"ga sunansa mai tsarki,\" metonym domin \"gare shi.\" (Dubi: figs_metonymy) " } ]