[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "sai duniya ta yi murna; sai dukkan ƙasashe masu nisa suyi murna", "body": "Duniyan da ƙasashe gaɓar teku an ce da su na da motsin zuciyar kamar mutane. AT: \" Yi farinciki da murna kowane mutum a duniya kuma da wanda ke kusa da tekuna (Dubi: figs_personification) " }, { "title": "Adalci da gaskiya ne harsashen kursiyinsa", "body": "Kalman \"kursiyi\" metonym ne domin ayyukan da kalmomin na wanda ke zaune a bisan ta. Marubucin zabura yana magana sai ka ce adlaci da gaskiya ns hslitatun abubuwa ne da ke kumshe rike kursiyin da kyau. AT: \"Ya na da adalci da gaskiya cikin dukkan abun da ya ke yi\" ko kuwa \"Ya iya yin mulki domin ya na mulki da adalci da gaskiya\" (Dubi: figs_metonymy and figs_metaphor)" }, { "title": "harsashen kursiyinsa", "body": "A nan \"harsashen kursiyinsa\" yana nufin yadda Yahweh ke mulki masarautansa. (Dubi: figs_metonymy)" } ]