[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "ga dutsen cetonmu", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da Yahweh sai ka cr Yahweh wani babban tsauni ne da mutane za su hau don su zama sa lafiya. AT: \"dutsen inda muna iya je kuma Allah zai cece mu.\" Dubi yadda \"dutse\" da \"cetona\" an fassara su cikin 18:46. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "zo gabansa", "body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce yana gaya wa masu karatu su tafi zuwa cikin ɗakin kursiyi na sarki. AT: \"tafi zuwa inda ya ke\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "mai girma da yafi dukkan alloli", "body": "Mai yiwuwa ma'ana suna nan cewa Yahweh shine mai girma sarki 1) \"wanda ke mulki a kan dukan sauran alloli.\"" } ]