[ { "title": "Suna ba da 'ya'ya", "body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne masu haifar da abinci. AT: \"Allah ya ji daɗi su\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "suna nan kore shar", "body": "Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne. AT: \"sun zama da ƙarfi kuma da lafiya\" ko \"kullum suna yi abinda Allah na jin daɗi\" (Duba: figs_metaphor) " }, { "title": "kore, don ayi shela cewa", "body": "Mai yiwuwa tana ma'ana 1) \"kore, don su iya shela\" ko 2) \"kore, Wannan na nuna cewa\" " }, { "title": "Shi ne dutsena", "body": "Yahweh ne wanda yana kare ni.\" MArubucin zabura na magana game da Yahweh sai ka ce shi dutse ne da zai kare shi. Dubi yadda an juya wannan cikin 18:2. (Duba: figs_metaphor) " } ]