[ { "title": "Hakika ka duba maƙiyanka, Yahweh!", "body": "Matanai masu yawa ba su da waɗannan kalomin." }, { "title": "Zasu hallaka", "body": "\"Zasu mutu\" ko \"Zai kashe su\" (Duba: figs_euphemism) " }, { "title": "Duk masu aikin mugunta za'a warwatsa su", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"zaka watsad da dukan waɗɗanɗa suna yin mugunta\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "a warwatsa", "body": "\"kori daga nan\"" } ]