[ { "title": "daƙiƙin ", "body": "mai tashin hankali da wawa" }, { "title": "Lokacin da miyagu suka firfito kamar ciyawa", "body": "Wannan yana kwantanta mungaye mutane da ciyawa, wanda ya ke tsiro da sauri kuma cikin wurare masu yawa. AT: \"Lokacin da mungaye mutane na ɓullo da sauri kuma da alama na ko'ina, kamar ciyawa\" (Duba: figs_simile) " }, { "title": "an miƙa su ga hallaka ta har abada", "body": "Wannan za a iya juya ta cikin fom na aiki. AT: \"Allah ya yanke shawarar cewa zai hallaƙa su gaba daya\" (Duba: figs_activepassive)" } ]