[ { "title": "Muhummin Bayani:", "body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubiawriting_poetry and figs_parallelism)" }, { "title": "yi waƙar yabo ga sunanka, Maɗaukak", "body": "Kalaman nan \"sunanka\" wata kalma don \"kai.\" AT: \"a rerar yabo gare ka\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "yi shelar alƙawarin amincinka ... gaskiyarka ", "body": "Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"amincin\" ana iya bayana ta da siffa \"amintacce.\" AT: \"gaya wa mutane cewa kai amintacce ne don rikon alƙawarinka\" (Duba: figs_abstractnouns) ... Shi suna mai zuzzurfar ma'ana \"gaskiyar\" ana iya bayana ta da siffa \"gaskiya ne.\" AT: \"cewa duk abin da ka ce gaskiya ne\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]