[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1." }, { "title": "Waɗanda suka sa dogararsu ga Yahweh suna kama da Tsaunin Sihiyona, marar jijjiguwa, mai dawwama har abada", "body": "Mutane wanda suna dogara cikin Yahweh an yi magana anan sai ka ce sune Tsaunin Sihiyona. Tsaunika basu iya jijiguwa. (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "Kamar yadda duwatsu suka kewaye Yerusalem, haka Yahweh ya kewaye mutanensa", "body": "Kariyan Yahweh shine an yi magana a kai sai ka ce shine tsaunikan da ke kewaye \nYerusalem. Yerusalem na kewaye da tsaunika da yawa, wanda ta kare ta daga hari. AT: \"Kamar yadda duwatsu ke kewaye da Yerusalem tana kare ta, haka ne Yahweh yana kare mutanensa\" (UDB) (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "Sandar mulkin mugunta", "body": "A nan sandar mulkin mugunta na gabatada da mulkin miyagun mutane. AT: \"miyagun mutane\" ko \"miyagun sgugabanni\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]