[ { "title": "Da bakina na bada", "body": "Wannan na nufi cewa zai yi magana. AT: \"Zan yi magana kuma zan bayar\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "zai tsaya a hannun daman wanda keda buƙata", "body": "Wannan na nufi cewa zaya taimake kuma tsare mutum mai buƙata. AT: \"zai tsare mutum wanda ke da buƙata\" (Dubi: figs_idiom)" } ]