[ { "title": " amma bari bawanka yayi farinciki", "body": "\"amma ko ni, bawanka, in yi farinciki\" ko \"Ni ne bawanka, bari in yi farinciki.\" Dauda ya yi amfani da jimla \"bawanka\" na da ta'allaka da kansa." }, { "title": "Bari magafta na suyi sutura ... bari su sanya ", "body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana ɗaya kuma suna amfani tare domin jadada yadda kwarai yana yi masu fata su zama da kunya. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "suyi sutura da kunya", "body": "A nan Dauda ya yi magana game da su kasancewa da jin kunya sai ka ce su ne sutura da sun sanya. AT: \"su ji kunya sosai\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "bari su sanya kunyar su kamar alkyabba", "body": "Dauda ya yi magana game da kasancewa su da jin kunya sai ka ce wata alkyabba da su sa. AT: \"bari kunyar su ta rufe su kawai kamar alkyabbansu na nannade kewaye da su\" (Dubi: figs_simile)" } ]