[ { "title": "Gwiwowina sun rasa ƙarfi ... daga azumi", "body": "Wannan na nufi cewa yana da rashi ƙarfi kuma tana da wuya domin ya tsaya. AT: \"ina da wahala tsayawa\" ko \"Jikina yana da kumame\" (Dubi: figs_explicit) ... \"saboda ban cin wani abinci\" " }, { "title": "Ina komawa fata da ƙasusuwa", "body": "Wannan na nufi cewa ya rasa nauyi mai yawa. AT: \"Jikina ya zama siriri\" (UDB) (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "Na zama wulaƙantacce wurin masu zargina", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Masu zargina suna yi mani ba'a\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "suna girgiza kawunansu", "body": "Wannan wani harka ne na kin yarda." } ]