[ { "title": "Bari laifinsu a koyaushe ya kasance a gaban Yahweh", "body": "A nan Dauda yana magana game da Yahweh yana tunani game da laifinsu sai ka ce laifinsu wani abu ne dake kasancewa a gabansa. AT: \"Bari Yahweh ya ci gaba da tunani game da laifinsu\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Bari Yahweh ya datse tunawa dasu daga duniya", "body": "Dauda ya yi amfani da kalma \"duniya\" don ta'allaka da dukkan mutane da ke zama a duniya. Har ila yau, jimlan \"tunawa dasu\" na nufin da mutane da ke tuna da su bayan da sun mutu. AT: \"bari Yahweh ys yi ta domin kada a tuna da su a duniya\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "mutumin nan bai kula daya nuna wani alƙawarin aminci ba", "body": "Wannan na nufin da shi yana nuna alƙawarin aminci ga mutane. AT: \"mutumin nan bai taba kula ba ya nuna wani alƙawarin aminci ga mutane\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": "masu ɓacin zuciya", "body": "Wannan na nufin da mutane wanda suna da ɓacin zuciya. AT: \"mutane masu ɓacin zuciya\" ko \"mutane wanda suka rasa sa zuciya\" (Dubi: figs_nominaladj)" } ]