[ { "title": "Bari kwanakinsa su zama kaɗan", "body": "Jimla \"kwanakinsa\" na nufin da tsawon rayuwansa. AT: \"Bari kada ya rayu da dogo lokaci\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "gurbinsa ... abin da aka rage ... rusassun gidajensu", "body": "\"matsayinsa na iko\" ... abinci ko kuɗi da a ke ba wa masu bara ... \"gidajensu da aka rushe\"" } ]