[ { "title": "Ka naɗa mugun mutum ... ka naɗa mai sãra", "body": "Waɗannan jimlan biyu layi daya ne kuma jimlan \"mugun mutum\" da \"mai sãra\" na nufin mutum daya. (Dubi figs_parallelism)" }, { "title": "a hannun damansa", "body": "\"a hannun daman maƙiyana\"" }, { "title": "Idan aka shar'anta shi, bari a same shi mai laifi", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Lokacin da yana aka shari'a, bari mahukunta ya same shi mai laifi\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "bari addu'arsa a ɗauke ta zunubi", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"ɗauke addu'arsa zunubi\" (Dubi: figs_activepassive)" } ]