[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": " Domin shugaban mawaƙa", "body": "\"Wannan shine domin darektan waka da kiɗa don amfani cikin sujada.\"" }, { "title": "Zabura ta Dauda", "body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ya rubuta zaburan ko 2) zaburan game da Dauda ne ko 3) zaburan yana cikin salon zaburan Dauda." }, { "title": "Domin miyagu da macuta", "body": "Kalman \"miyagu\" da \"macuta\" na nufi da mutane. Suna da ma'ana daya kuma suna jadada yadda waɗannan mutane na da mugu. AT: \"Doin miyagu da macuta mutane\" (Dubi: figs_nominaladj da figs_doublet) " } ]