[ { "title": "Mayaudara ba zasu ... maƙaryata bazan", "body": "Waɗannan jimla biyu suna da ra'ayi daya kuma ana amfani da su tare a jadada yadda Dauda ba zaya yi hakuri da mutane masu yaudara ba. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": " a idannuna", "body": "A nan \"idannuna\" yana nufi na shi Dauda da kansa. AT: \"a gabana\" ko \"cikin kasancewarna\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "Duk safiya ... miyagu", "body": "\"Yau da kullum\" (UDB) ... Wannan yana nufi da miyagun mutane. AT: \"miyagu mutane\" (Dubi: figs_nominaladj)" }, { "title": "daga birnin Yahweh", "body": "Dauda yana magana da birnin da yana ciki kamar da \"birnin Yahweh.\" Wannan ana iya bayyana ta. AT: \"daga wannan birnin, wanda shine birnin Yahweh\" (Dubi: figs_explicit) " } ]