[ { "title": "mai fankama da rashin hankali ba", "body": "Wannan jimla biyu na ma'ana yana na asalinta abu daya `kuma na jadada yadda girman kai mutanen nan yake. (Dubi: figs_doublet)" }, { "title": "Zan nemi masu aminci na ƙasar su zauna a gefena", "body": "Wannan yana ma'ana cewa Dauda zai kyale waɗannan mutane su zama kusa da shi kuma su yi zama da shi. AT: \"Zan kyale masu aminci a kasar su zauna da ni\" (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": " masu aminci", "body": "Wannan yana nufa mutane wanda suna da aminci ga Allah. AT: \"mutane masu aminci\" (Dubi: figs_nominaladj)" }, { "title": "tafiya cikin gaskiya", "body": "A nan Dauda yana magana game da \"rayuwa\" sai ka ce suna \"tafiya.\" AT: \"yin zama cikin a hanyar ta gaskiya kums da daidai\" ko \"yin zama rayuwa da aminci\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]