[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Marubucin zabura yana magana ga dukkan mutanen Allah don ka kammata ka yi amfani da siffa jam'i doka idan harshen ka yana da daya. (Dubi: figs_pronouns)" }, { "title": "sabuwar waƙa", "body": "Zai yiwuwa ma'ana sune 1) \"wani waƙa kana da shi da ba ka taba rerawa ba\" ko 2) wani waƙa da ba wanda ya taba rerawa ba. " }, { "title": "ku raira yabonsa", "body": "\"ku yabe shi da waƙoƙi\" (Dubi: figs_idiom)" } ]