[ { "title": "kasa kunne ga koke-kokena", "body": "Wannan shine kira domin taimako. AT: \"kasa kunne gare ni kamar yadda ina kira gare ka yanzu domin taimako\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "kana kare kaina a lokacin yaƙi", "body": "Kan mutum yana cikin babba haɗari a lokacin yaƙi. AT: \"ka kare ni sa'ad da na tafi yaƙi\" (Dubi figs_synecdoche da figs_metaphor)" }, { "title": "yaƙi", "body": "Anan \"yaƙi\" mai yiwuwa na tsaye domin wqni iri game da matsala mai tsanani (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "kada ka biya buƙatun mugaye", "body": "\"don Allah kada ka bari mugaye su samu abin da suna buƙata\"" } ]